Maganin Ciwon sugar

Ciwon sugar
Idan aka hada tsaban habba da hulba da
lubana zakar,da ganyen zaitun ana sha yana
saukaka ciwon sugar kuma yana magance
shi insha Allah.

Post a Comment

0 Comments