YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI Part -1

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele
Bismillahirrahamanur-rahim

Part 1

07038260028
Misalin qarfe 1:30am nadare ya tashi dan yin
sallar dare wato lafula.
Bayan yayi alwa'la
Zaiyi sallar kenan yaji kukan yarinya
Abin yabashi mamaki
Kamar zae share amma dae. Yafasa yabude
kofar ahankali yana nazarin tsakar gidan
Yayah me zaka kayi awaje
Yaji qalinsa Amar yafa'di hakan
Yace naji kukan wata yarinya ne saurara kaji
Canko shima yaji kukan yarinyar yace plx yayah
karka tafi gunta dan Allah. kasanifa bamusan kan
qauyan nanba plx don't leave
Yace no brother bazan iyaba in fitaba inajin
Kukanta har cikin zuciyata
Bae jira cewar Amar ba yafita
Ga mamakinsa sae ya dinga jin kukan sosae
Tsayawa yayi cak ya tattara nutsuwar shi dan
tantance inda kukan yafi fitowa
Kofar gidan yanufa yabu'de
Ikwan Allah
Wata yarinya ya gani durkushe bata hucce 10
years ba ya haskata da wayarshi
Sam baiji tsoron komae Ba ya nufeta
Yace keee mekikeyi anan tayi shuru
Yaqara tambayarta nanma shuru tayi. Abinfa ya
bashi haushi ya daka mata tsawa
Ba magana nake miki bah
Aburkice tatashi tana cewa um am dan Allah
karka daken wlhi zan gayama
Yace ina jinki
Tace baba Larai ce tace saita kasheni inhar ban
kawo mata kudintaba
Kuma wlhi Iniya ne 'dan hansae ya bugemin
farantin
Yace farantin me
Tace farantin tallan duk goran yazube akwata
shine naje nagaya mata wae batasan zancan ba
innemo mata ku'dinta. Kuma naje gan hansae
tace ko asi bata maganinta bare nera talatin da
biyar
Shine dana koma nagaya mata tace wlhi kudinta
zanne momata kota kasheni
Yace tun yanshe abin yafaru tace tun mangariba
yace shine baki koma gidaba har yanzu tace
To ai idan nakoma zata kashenin. dan ina kallan
isma'ila 'dazo yazo nemana. Shine na6oyema
ganinsa
Zamu ci gaba.

kukasance damu Dan kawo muku cigabansa

www.shafinhausa.tk

Post a Comment

0 Comments