AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA (1)


AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MATA
Idan mace tana bukatar maniyinta yakaru,
sai tasami madarar shanu kofi 1 tazuba man
tafarnuwa karamin cokali 3 tasha sau 2
arana zata samu karin ni,ima nantake
tabaiwa megida mamaki. MATAR DA TAKESO
GABANTA YA MATSE; tasami wani turare
maisuna (misk al-gazali) daya bisa hudu na
karamin cokali ahada da man tafarnuwa
karamin cokali atsoma auduga tasa
agabanta tayi kunzugu ayihaka kwana 4 ko
5, zatakoma kamar budurwa...@{ amma aji
tsoron allah}..

Post a Comment

0 Comments