ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE NI'IMA

ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE
NI'IMA.

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan uwa, barkanmu da sake haduwa acikin wannan lokacin,

1- Kankana. Shan Kankana hakika yana karawa
mace Ni'ima tare da yayan kankanan yana da fa
ida sosai ga ya mace.

2- Apple . Shan apple yana daga cikin abubuwan
da suke karawa mace Ni'ima.

3- Kwakwa. Cin kwakwa yana karawa mace
Ni'ima sanan yana maganin warin gaba na ya
mace.

4- Danyar Gyada. Cin danyar gyada ga ya mace
yana Kara Mata Ni'ima da gamsar da maigida.

5- Gwanda. Yawan shan gwanda yana karawa
mace Ni'ima ajikinta.

Da sauran yayan itace. wayannan kadanne daga
cikin abubuwan da suke karawa mace Ni'ima.

Allah yasa mudace. Ameen.

DAGA SHAFINHAUSA

Post a Comment

0 Comments