assalamu alaikum yan uwa barka da war haka
sabon posting daga shafin hausa
tunatarwa da yan uwa musulmi,
BIKI GUDA UKU SUNA XUWA KAI TSAYE BATARE DA SANAR WABA
🏻1-arziki
2-rabo
3-mutuwa
Ya Allah kasanya arzikinmu yazama halal
Ya Allah kasanya rabanmu ya zama mai kyau mai albarka
Ya Allah kasanya mutuwarmu tazama hutu a garemu ka kyautata makwancinmu
Barkanmu da safe
✍🏻 SEENAH BEAUTY
0 Comments