Assalamu alaikum
shafin hausa
*GIRKI ADON UWARGIDA 1234*
🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯
🌯MEAT ROLL🌯
_KAYAN HADI_
🌯Filawa
🌯Nama
🌯baking powder
🌯albasa
🌯tattasai
🌯tarugu
🌯maggi
🌯gishiri
🌯mai
_YADDA ZAKI HADA_
*ki jajjaga tarugu albasa da tattasai ki soyasu tareda dakakken nama ko nikakke, sai kisa maggi gishiri da curry idan yasoyu ki sauke. Ki tankade filawa kisa baking powder da butter da gishiri kadan ki kwaba ki rufe kamar 5 minutes saiki murzata tayi fadi saiki dinga diban hadin nama kina zubawa ciki kina nadawa kamar tabarma, saiki soya ko kiyi baking.*
🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯🌯shafin hausa
Hauwau Yusuf Kangiwa
07034321339
🌯Girki adon uwargida🌯
shafinhausa
0 Comments