🍔 *GIRKI ADON UWARGIDA*🍔1,2,3&4
🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗
*MIYAR WAKE DA ALAIYAHU*
*KAYAN HADI*
🥗wake
🥗kifi
🥗alaiyahu
🥗tarugu
🥗tattasai
🥗albasa
🥗tafarnuwa
🥗maggi
🥗gishiri
*YADDA ZAKI HADA*
Zaki surface wake ki cire dusa ki wanke kitsaneshi, saiki dora tukunya a wuta ki zuba manja ki yanka albasa kisoya saiki zuba jajjagen kayan miyanki ki soya idan yasoyu ki zuba ruwa kidauko wake ki zuba. Idan ya tafaso kisa maggi,gishiri da spices. Ki gyara kifi busashe ki zuba ki wanke alaiyahunda kika yanka kizuba tareda tafarnuwa. Idan tayi kisa curry ki sauke. Anaci da tuwo ko shinkafa ko couscous.
🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗🥗
*Hauwau Yusuf kangiwa*
07034321339
Ban hana turawa ba, amma duk wacce ta chanja min typing ban yafe ba.
🌯Girki adon uwargida🌯
0 Comments