Assalamu alaikum yan uwa, barka da warhaka
sabon posting daga shafin Hausa
*
MAGANIN CIWON MARA NA MATA
1) Garin hulba,
2) Garin habbattussauda,
3) Zuma
Sai a hada su a tafasa atace ana shan ruwan,
da safe kafin akarya da awa daya (1hr) haka
da rana da dare.
Adogara da Allah Sai a sami sauki.
kukasance da shafinhausa akoda yaushe
0 Comments