MAHAIFIYA

assalamu alaikum yan uwa barka da wannan lokacin yau posting dinmu shine

**** MAHAIFIYA ****

*Itace zata hana cikinta tabaka kaci.
*itace zata hana kanta bacci, Don taga kayi.
*itace zata sadaukar da Ranta, Don karayu.
*kuma itace zatafi kowa fahimtarka yayinda kake
Baqin ciki Ko farin ciki.

Ya Allah kaqara mana biyayya da son Uwayenmu

SHAFINHAUSA

Post a Comment

0 Comments