MATSE GABANKI CIKI DA WAJE TA YANDA MIJINKI ZAIJIKI KAMAR BUDURWA

assalamu alaikum yan uwa barka da warhaka

sabon posting  dinmu nayau shine

SIRRIN MATSEWAR GABA

*kisami ganyen GAMJI ki rika kama ruwa da shi har tsawon wani lokaci,k da kanki xakiji
kin canja,kin hade,wand nasan dole yasaki dogon tunani.

*lkisami BAGARUWAR HAUSA da TSINTSIYAR
MAZA ki tapasa ko kuma kijika su da ruwa mai dumi kidinga kama ruwa dshi amma da duminsa ake so kidinka anfani dashi ko da y salance xaki iya tapsa wa.

*ki sami MAN ZAITUN kina lakutawa a gabanki,kuma kina sha sau uku a rana. hmmm wata maganar dai sai kin gwada.

_Byan kin gama jini ki sami MISKI MAI KYAU ki lakata shi a gabanki, sannan ko da bakya jini zaki iya lakatashi in har kina bidar hakan amma b kullum ba saboda shi yana da karfi,

shafin hausa

MUKOYI HADA MAGANIN MATSI DA GANYEN ALOVERA

idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki
ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi.

shafin Hausa,

sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har
zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa
kuma wannan sirrin banda budurwa.

kuci gaba da kasancewa damu a wannan gida mai albarka,

Post a Comment

0 Comments