NAFILOLIN DA MANZON ALLAH (S.A.W) YAYI KUMA YACE ANAYI .

Assalamu alaikum yan uwana barka da warhaka.

sabon posting na shafinhausa nayau shine:-

#
#
#
NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI.

Duk wanda ya dabbakasu za'a gina masa gida a ALJANNA.

1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
4)Raka'a 2 bayan magariba
5) Raka'a 2 bayan sallar insha,

Abin ban sha'awa cikin lamarin musulunci shine, duk wanda yatura wannan zuwaga jama'a shima za'a bashi ladar duk wanda
yagani yayi wannan nafilolin.

Post a Comment

0 Comments