SA MAIGIDA MURMUSHI

Assalamu alaikum barka da warhaka uwar gida ya yara ya maigida

gawannan ki gwada

*GYARA DA KANKI GRUOP*
×
×

       *SA MAIGIDA MURMUSHI*
    
        ×
         ×

*ZA KI NEMI*
Zuma
Lemon zaki
Abarba
Gwanda
Kankana
Madara peak

        Zaki hada lemo d kankana d abarba ki markadasu guri daya ki tace su sai ki zuba madara peak d zuma a ciki sai ki samu garin powder nan sodium ki zuba a ciki sbd kar yyi saurin lalacewa se ki rinka sha sau biyu a rana safe d ymm zakisha mamaki.

Daga taskar yar uwar ku
*MUM NAEEM*
09035665258

Post a Comment

0 Comments