bissimillahirrahamanirrahim
Hakika babu sarki sai Allah.
Ku sani cewa Yawan Ibada na kara imani,
sadaka na maganin masifa,
kyautatawa na kara soyayya,
Hakuri na kaiwa ga nasara,
Gaisuwa na kara zumunci,
Zumunci na kaiwa ga Aljannah.
Da wannan nake cewa
"Assalamu Alaikum" Don kara zumuncin da nake fatar zai kaimu
Aljana.
*Barkan mu da safiya da fatan an tashi lafiya*
by shafin hausa
0 Comments