Assalamu alaikum barka da warhaka uwar gida,
ya gida ya yaran gida ya oga,
yar uwa gawannan shirrin
*
*
YADDA MATA ZASU SARRAFA BAURE WAJEN KARIN NIIMA.
Baure bishiyace wadda 'ya'ya ke jikin ganyayyakinta..
Itacen jikin bishiyar baure da ake sassakowa shi ake cewa sassaken baure.. Idan kin samu sassaken baure sai ki wanke da ruwa,ki zuba sassaken a tukunya ki zuna ruwa da yawa yaddah zaisha kan sassaken ki tafafsa sosai..
idan ya dahu sosai sai ki sauke ki tace ki zuba zuma ko sukari da kanin fari a xikin ruwan da kika tafasa ki mayar kan wuta ya kuma tafasa, sosai,sannan ki sauke ki tace,ki zuba a jarka ko robar swan ko jug kisa a firinji,kullum kisha kofi 2 safe da
yammah,wallahi sai kinsha mamaki zakiyi
ta zuba,ni ima zata saukar miki..mai gida
zai swimming son ransa.
Ki shanya sassaken baure ya bushe sosai,adake miki shi da barkono da cittah da masoro yayi laushi sosai,kinyi yajin mata na sassaken baure kenan..kidinga zubawa a bainci ko romo. kina sha..
kasanki zai ciko,gabanki ya gyaru
mai gida yajiki zakwai..
Ki daka sassaken baure da dan kumasa
su daku lukwi,ki dibi garin cokali 2 kidafa kaza ko nama dashi..
ki cinye kisha romon..Gabanki zai tsuke yaita tsattsafo da ruwa
07067344494
08026494424
SHAFINHAUSA.
0 Comments