bissimillahirrahamanirrahim
gyarakanki da kanki
_MAI FAMA DA MATSALAR ZUBAR JINI A LOKACIN AL DAR SU_
Kina iya neman wadanan kayan
Ganyen runhu
Balma
Sai ki hade su guri daya ki rikan sha a duk sadda zaki sha ruwa insha allah da ikon allah sai ya dauke
_CIWON MARA_
Tsamiya
Habbatus sauda
Zuma
Ki sami ko wannen su mai ki hada tsamiya habbatus sauda ki tafasa su sosai bayan kin gama sai ki zuwa zuma aciki kina sha a koda yaushe da yarda allah sai. Kin rabu da ciwon mara
0 Comments