Ita wannan addu’ ar ana
yinta kafin mai azumi yakai
abin buda baki cikin
bakinsa.
Ga Addu’ ar.
. ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻟﻚ ﺻﻤﺖ ، ﻭﺍﻻﺭﺯﻗﻚ ، ﺃﻓﻄﺮﺕ
Da Hausa .
Allahumma laka sumtu ,
wa ’ala rizqika, afdartu .
Fassara zuwa Hausa .
Ya Allah sabo dakai nai
wannan azumi , abisa
arziqinka , zan buda baki .
Kana Gama Wannan Addu ’ar
Sai kace .
. ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ
A kiyaye yan uwa musulmai.
Wannan Shafi iya bukatar
Addu ,arku Allah Ya
Daukakashi.
Ku samu a addu, a dan allah
yan uwa .
0 Comments