GYARAN NONO
tabbas matsalar nono tana da yawa domin
zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko
ya koma dan kankanin saka makon tso-tso
idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi
wannan hadin ki gani .
づ albasa madaidaiciya
づ zuma
づ garin gero
づ madara
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai
ki
saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai
har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan
ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi
daya, madara na gwangwani daya na ruwa
sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa
nan ki sha .
Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.
Wannan hadine da zai gyara miki nono .
0 Comments