LURA DA NI'IMAR TAFIN HANNU
1- MAN ZAITUN
kisamu man zaitun me kyan kidinga shafawa
a hannunki da dare bayan kinkammala komai
xaki kwanta.
Sannan idan kikai wanka yaxama shine xaki
shafe hannun dashi. Xakisha mamakin yadda
hannunki xai rikide cikin kankanin lokaci wurin
taushi da laushi.
2- BASILIN DA MAN ZAITUN.
Kisamu ma shafawa na basilin Mara kamshi
kihada da man zaitun ki chakudasu sosai
tayadda xasu hade wuri daya,
Kidinga shafawa sau 3 arana yana Santa
taushin fata hadida yakar bushewar Tatar
awannan likacin da muke ciki na sanyi.
3- MAN ZAITUN DA MAN KADE.
kihada xaitun da mankade wuri daya kidinga
amfani dashi duk sadda kika gama wani aiki
da yadanganci kin taba ruwa.
Hakama da dare idan xaki kwanta kishafa.
Hausatech24
0 Comments