Mahaifin shahararren mawakin gambara na arewa King Bawa wanda aka fi sani da Kheengz ya rasu.

Mahaifin shahararren mawakin gambara na
arewa King Bawa wanda aka fi sani da
Kheengz ya rasu.

Mawakin wanda ya shahara a fannin wakar hip-
hop ya sanar da labarin rasuwar ne a shafin sa
na dandalin sada zumunta.
Kamar yadda ya sanar mahaifin sa ya rasu ne
ranar alhamis 13 ga watan Satumba.

Yana mai mika sakon godiyan sa ga dinbim
masoya da suka taya shi jaje tare da yin kira ga
sauran jama'a da su taimaka su cigaba da yi
masa addua'a.

Post a Comment

0 Comments