🍔AREWA KITCHEN🍔
🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙
ShafinHausa
kegabatar muku 🥙🥙
ALALAN SHINKAFA
KAYAN BUKATA
🥙shinkafa
🥙tarugu
🥙maggi
🥙kifi
🥙gishiri
🥙Albasa
Yadda zaki hada
Zakiwanke shinkafar ki kiciredadti saikikai anikamaki kitankade saiki kwaba Karin kizuba maggi gishiri daman kinyijajjagen ki saikidauko kizuba akullunki kinzabka kifinfi kingyara shimakizuba kizuba curry kiyanka albasa kisa man gyada kadan komanja saiki juyasosai saiki kulla aleda ko gwangwani dadi sosai
🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙🥙
🥙🥙🥙🥙🥙
By admin Fadeela Yar babanta
08163838162
0 Comments