🪐🪐🪐🪐🪐🪐
RAYUWAR SALMA
🪐🪐🪐🪐🪐🪐
NA SALMA MUHAMMAD IBRAHIM (Dr MEERAH)
MARUBUCIYAR
AYRAH paid book🎄
And now
RAYUWAR SALMA🪐
🌟 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_
*Alk’alaminmu ‘yancinmu*
🅿️ 1&5
ALAHAMDULLIH! ALLAH ABIN GODIYA INA GODIYA GA ALLAHU SUBAHANAHU WATA,ALA DAYA BANI DAMA DA IKWAN CI GABA DAYIN WANNAN LITTAFIN KAMAR YANDA NAFARA SHI LAFIYA ALLAH YASA NAGAMA LAFIYA 🤲
KUMA INA GODIYA MASOYANA DA IRIN KAUNAR DA KUKA NUNAWA MIN AKAN LITTAFIN NAN DA IRIN KIRAN DA,AKEMIN DA TAN BAYATA DA,AKEYI AKANSA NAGODE KWARAI DA GASKE AMMA BANI DA SAURAN PAGE'S DIN YAGOGE BANSAN TA INDA ZANCIGA BA SHINE SHINE ZAN FARA DAGA FARKO AMMA ZAKUGA WASU ABUN DUK NASANJA 🥳
INASHA ALLAH ZAKUJI DADIN TAFIYAR YANDA YAKA MATA NAGODE SOSAI DAN ALLAH NAROKE KU KUYIMIN COMMENTS SOSAI YANDA ZANJI KWARIN GWAIWAR YI MUKU TYPING KULLUM PLEASE INAYIN KU PAN'S KUBANI HADIN KAI🙏
'"Gudu take gaba jeji baya jeji, Bata San inda taka tsoma kafar taba gudu take domin neman tsiri da ranta dan kafarta ma bata san inda take tsoma tabah, hannuta rike da wata jaka da Kaya aciki.
lhu ta ƙwallah tazube adede jikin wata bukka, Sai a lokacin na lura da cikin dayake jikinta. Nan tahau juyi awajen tana "Sallallami" tana karanta addu,ar da duk tazo bakinta Jin ƙarar da tayi yasa Mata da mijin dake cikin bukkatar Nan fitowa da hanzari da Sandar su Sai fitila suna haskawa suka ga mace kwance Sai juyi takeyi, Nan "Inna wuro" tace ai haihuwa zatayi mute maketa "Baffah Ribaɗo"
Suka karasa gurinta da temakon "Baffah Ribaɗo" "Inna wuro" suka sata acikin dakin su cikin hanzari tacewa "Ribaɗo" yaje yakirawo "Ungozoma" jikin sa naɓari yafita danyaga irin a zabar da bewar Allah Nan tashiga.
Baifi Minti biyar da tafiyaba, Sai gashi sundawo da Mai karɓan haihuwa da kayan aikinta Nan tace abasu wuri, cikin hukuncin ubangiji Allah ya sauketa lfy Amma Tasha wahala bakadan ba.
"Ungozoma" tagyarata tayanke cibi tasamu yarta mace Kyakykyawa Masha Allah tafito da yarinya dauke Ahannuta Sai Murmushi take to Allah tasauke ta lfy.
Ta Mika musu ƴar, ya mai jegon? kuwa tana ciki itama bawata Matsala" Sai inwani Abu yafaru kwane meni sukayi Mata godiya "Baffa Ribaɗo" yazaro kudi a aljihun sa ya Mika Mata ta karba tana godiya.
Nan suga shiga cikin ɗakin suka tadda uwar ƴa azaune tayi tagumi duk tajiƙe da gumi suka shiga jera, Mata sannu daga musu Kai kawai take "tace ruwa zata sha" Nan da Nan️"Inna wuro" tatashi ta,ajiye Mata ƴartata a kan cinyarta tace Mata ga,abinda Allah yabaki cikin so da kauna ta rungume yartata.
Tarintse idanunta Nanda Nan hawaye masu zafi suka shiga kwaranyo Mata a fuskata banso kikazo a wannan kangin naso kinzo duniya cikin yanayin Mai kyau kamar yanda kowanne ɗaya yake zuwa duniya SALAMATU.
Nan "Inna wuro" takawo Mata ruwa takarba Tasha sosai bayan tagama Shan ruwan "Inna" tace baiwar Allah Kikwanta ki huta idan Allah ya kaimu gobe Sai kibamu labarin ko kewayece Dan bamusanki ba Sai surutu kike ke kadai.
Tajijika kanta tace nasan idan nakwanta bazan tashiba inaji ajikina na kusa barin duniyar Nan bada jimawa ba kuwa nidai sunan AISHA MUHAMMAD (SHATU) sunan da,ake kirana dashi ke Nan a garin mu niyar KASAR HADEJA CE muna zaune wata unguwar GAGULMARI.
Iya abinda zaniya ce muku kenan duk wani Abu da kuke bukata zaku sameshi acikin wannan Jakar tawa na danka muku ƴata SALAMATU Amana Dan Allah kuriketa kubata tarbiyya Dede Gwargwado tayi ilimin addini Dana zamani Dan Allah kumin Alkawari takama hannun Inna itama cikin kuka tace tayimata Dan tabata tausayi baka ɗan ba.
Kihaskamin fuskar ƴata naganta da kyau aikuwa Inna ta haske fuskar Yar da fitila Kamar su daya da mahaifinta ba,abinda tabaro nasa cikin farin ciki tace Allah ya rayamin ke Salamatu sunan mahaifiyar babanki Wanda tunkafin kizo duniya babanki yace inde macace sunanta za,asa in Kuma na Mijine mahaifin sa.
Nan Ƴa tafara mutsu_mutsu zatayi kuka Inna tace kibata ko ruwan nonon bai zoba tayi kiciniyar fidda nono kafin tafito dashi taji wani Abu nazuba takasanta Nan Dan mararta ta Murda kafin kace miye jini ya wanke zanin da yake daure a jikinta.
Nan fa tahau salati tasanar d ubangiji Sai Kuma tafara kalmar shahada ai tare suka karasa da "Inna wuro" Nan Rai yayi halinsa😭 jikin tashin hankali Inna take jijjigata nata Kiran sunanta "baffa Ribaɗo" yamatsa ya haskata ai koda ya dubata babu Rai Nan fice a dakin Dan yaje masallahci ya sanar abinda ke faruwa da anfara Kiran sallah asuba.
Salma kuwa Sai kuka take "Inna" hankalinta inyayi dubu to yatashi Nan ta dauki mareniyar Allah tashiga jijjigawa😭😭😭😭😭 Allah yajikan Maman Salma🤲......✍️
To Pan's yakukaji salon🥰
#DR MEERAH CE#
09068578659
0 Comments