Amfanin Namijin Goro ga mace mai nakuda

assalamu alaikum barkanmu da warhaka

shafinhausa

*Amfanin Namijin Goro ga mace mai nakuda*

Zata samu ruwa mai tsafta kimanin rabbin galan sai asiyomata namijin goro. Guda 13 ko11sai adakashi.

Atirmin 'karfe ko asami leda adakashi aledar ko ayankashi mitsi mitsi azubashi acikin ruwa yasamu kumar awa biyar 5 abata tasha ruwan dayawa sosai lnsha Allah zata haihu lafiya.

Zai taimaka mata  wajen zubar da ruwan zakin,dasuke zubarwa kafin haihuwa jaririn zaizo salim alim kamar anwankeshi.

Dan Allah idan kinsamu wanan sakon aturawa wasu group din mata don amfana.

Allah yasa mudace

shafinhausa

Post a Comment

0 Comments