Assalamu alaikum, uwar gida barkanki da wannan lokacin
kigwada wannan kisha mamaki
*GYARA DA KANKI*
#
#
#
#
*GIGITA HANKALIN MAI GIDA*
*ZAKI NEMI*
Sassaken faru
Garin ruman
Gishirin gaho
Mangul
Zaki hadesu guri daya ki tafa sa su sai ki tace ki samu naman rago ki zuba wnn hadin a ciki ki dafa shi zaki zuba kayan miya a ciki ki ci wnn hadin zai iya daukar shekara guda a jikin ki.
shafinhausa
0 Comments