KARIN NI,IMA*

*GYARA DA KANKI GRUOP*

     *KARIN NI,IMA*

      #
       #
*KI NEMI*
Dabino
Dankalin hausa
Kwakwa
Maxarkwailla
Madara peak
Kanumfari

    *Yadda zaki hada*
   
      Dabino zaki cire kwallayin sa seki jika shi ki kawo saura kayan ki kiyi blending dinsu duka saiki tace kisa a friadge yayi sanyi ki wuni kinasha ...hhhhhh ranar sekin bani lbr.

Taku ce Maman Naeem.
........✍✍

Post a Comment

0 Comments