maccen da take jin zafin gaba

bissimillahirrahim

sabon posting daga shafin hausa

_maccen da take jin zafin gaba_

idan aka samu mace mai zafin gaba, ko namiji mai zafin sinadari, wanda zaisa inya kusanci mace sai taji kamar gishiri ko barkono taji mara na ciwo sai tarasa ya zatayi to don
magance wannan matsala sai a samu.

gwanda mai kyau
kwa-kwa
dabino.

sai a markadasu da abun markadawa sai a sakashi inda zai yi sanyi sai a rinka sha a daddare zai kara sinadarai masu lafiya
a jiki sannan kuma yana karawa mace dadi Allah yasa mudace.

_DAN GYARAN FARJI BAYAN MACE  TA HAIHU_

wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar 'ya mace kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za'ayi shine sai a samu.

lemun tsami
'ya'yan bagaruwa
da gishiri
sallaja.

wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah
sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..

Sai ki zauta mai gida da wannan hadin

_CIWON MARA CIWON  DA AKE KIRA DA SUNA CIWON KASHE MATA_

ga matar da take fama da ciwon mara musamman lokacin al'ada, ko idan zai zo yana zuwa da ciwon mara, wata ma zakaga hattana birgima a kasa, ko taji kamar ana soka mata wuka, ko rikicewar haila, ko jinin ya rinka zuwa da wari, ko karni, ko baki, ko yana zuba sosai to sai a samu:

garin gwaiba
rumzali na asali
lemun tsami
ruwa lita biyar (5lrt)

sai a dafasu a rinka sha karamin kofi sau biyu (2) a rana za '
samu nasara insha Allah.

_DOMIN TSAFTACE MAHAIFA KIJI KI NORMAL A KODA YAUSHE MIJINKI NASO HADA SHIN FIDA DAKE_

ga mai bukatar tsaftace mahaifarta da kuma karramata da kashe duk cuta ko kwayar cuta dake zama bakin mahaifa, to wannan hadin da zamu yi bayani yanada muhimmanci musamman ga budurwa ko bazawa matan aure ma ba a baya ba

mai zafin mahaifa, ko kuma yara suna mutuwa a ciki,
ko mai fama da  toshewar bakin mahaifa ko kuma matsalar ta farune sakamakon amfani da wadansu.

magunguna na hana daukar ciki ba bisa ka'idaba, amma idan kika zubar da jiki ba akan ka idaba to ni ba ruwan ni Dr bodmas keda Allah a ko  sha
wasu miyagun kwayoyi, ko kuma yawan zubar da ciki, kuma
hakan yana iya faruwa idan aka samu mace mai yawan bin maza,hakan zai iya haifar da kamuwa da manyan cututtukan
da zasu iya lalata mahaifar.

ganyen gwaiba
ganyen lemun tsami
garin rumzali
nana shayi
kananfari rabin gwangwani
ruwa lita biyar(5lt)

sai a hadasu wuri daya a dafasu, sai a tace idan antace sai a
rinka shan karamin kofi sau biyi a rana safe da yamma, zai
wanke mahaifa da tsaftaceta da kuma kasha duk wata kwayar
cuta da zata iya shiga cikin mahaifa ta kawo illa ga lafiyarki
Allah ya kiyayemu amin..
Uwargida a dinga gyara jiki domin zai baki damar kome kike so ko kike nema ki same shi a gurin mijinki

shafin hausa

Post a Comment

0 Comments