Sirrin Amarya DA ANGO,

aslmu alaikum barkan mu da war haka yan uwa

Sirrin Amarya DA ANGO



Malam Umar Sani fagge
YI KOKARI KA KIYAYE WANNAN...!!!


(1). Karka rinka yin fitsari a wurin
da kake yin
wanka, domin hakan yana gadar
da yawan
mantuwa.

(2). Karka rika kwantawa barci
bayan ka cika
cikinka da abinci, domin yin hakan
yana gadar da
mutuwar zuciya.

(3). karka rika yawaita kallan
al'auranka ko ta
wasu, domin yin hakan yana sa
dakikanci da
nauyin kwakwalwa wajen fahimtar
abubuwa.

(4.). kar karika yin bacci bayan
sallar asuba
har sai rana tafito, domin yin
hakan na janyo tsiya
da
talauci.

(5). kar ka sha madara bayan kaci
kifi, domin

yin hakan yana gadar da kuturta.
(6). karka ci ko sha alhali kana da
janaba,
domin yin hakan makarohi ne,
kuma yana jawo
raunin jiki.

(7) karka rika hassada ko
munafunci da ha'inci,
domin suna da hatsari ga lafiya,
sukan kuma
haifar da cutar hauka, gashi kuma
suna bata
ayyuka masu kyau.

(8). karka rika yawan kukan babu
ko ka yi ta tallan
talaucinka afili. Yin hakan yakan
dawwamar
da mutum cikinsa.

(9) karka rika kwanciya barci alhali
kana jin fitsari,
yin hakan yana haifar da mutuwar
mazakuta.

10. kayi amfani dasu
domin zasu amfane ka

Allah yasa mu dace yabamu ikon
aikatawa. Annabi MUHAMMAD
(SAW) wanda yafi qamshi
qamshi.

Kuma ya fi qamshi qamsashewa.
Ya Allah kayi dadin tsira da aminci
gurin dan gatanka (SAW).
'Ya Allah duk wanda yadau
hannunsa mai albarka ya tura
wannan saqon, ya Allah ka
nuna masa manzo( SAW) acikin
mafarkinsa.
Ameen

Post a Comment

0 Comments