Assalamu alaikum barkanmu da sake gamuwa awanan fili na girke girke
Wanda shafinhausa yake kawo muku shi
kucigaba da kasancewa damu,
CUSCUS DAWAKE
KAYAN BUKATA
#cuscus
#nama
#wake
#tattasai
#mggi
#gishiri
#curry
#albasa
#mangyada
#alayyahu
Zaki gyara wakenki saiki dafashi kitsaneshi
saikitafasa namanki saikiyi jajjage kisamai inyayi
zafisaiki zuba jajjagenki kisoya samasama
saikizubaruwa kofibiyu kisa maggi dagishiri da
curry saiki rufe inyataso saiki zubanamanki
dawakendakika data saikiyank albasa da alayyahu
kokabeji saiki kizubasu tareda cuscusdin kijujjuya
shisaiki rufe inyadahu zakiji kamshi natashi
SHAFIN HAUSA
0 Comments