assalamu alaikum barka mu da wannan lokacin
Ku kasance da shafinhausa
AREWA KITCHEN
POTATO BALL
KAYAN BUKATA
*potato
*🌶attarugu
*kifi
*🌯curry
*gishiri
*🥙maggi
🥚*kwai
*albasa
Yadda zaki hada zakifere dankali kidafashi inyadahu saikisauke kibarshi yahuce saiki gyarakifinki kifidda tsokar saiki jajjaga tarugu da albasa saiki dauko dankalinki kizubashi a wurimaifadi kimurjeshi saikizuba jajjgenda kikayi da kifinki tsokar kawai saiki zuba maggi curry gishiri saiki juyasu saiki dunkula shi kamar bal saiki fasakwai kiyanka albasa da Maggi gishiri saiki saka acikinruwan kwaikisa a mai kisoya,
By admin Fadeela Yar baba ta
08163838162
0 Comments