YAR UWA KI KOYI SARRAFA ZUMA KISHA MAMAKI*

asalamu alaikum sabon posting daga shafin hausa

YAR UWA KI KOYI SARRAFA ZUMA KISHA
MAMAKI

koda yake kusan kowacce mace tana aiki da
zuma wajen karin ni ima amma da dama basu
dauki zuma amatsayin abun matsiba kuma ya
kamata kowacce mace ta dena rabuwa da zuma
agidanta saboda ga saukin saya ga rikita oga
wato kudi kadan da babban aiki

(1) na farko zaki hada zuma da ruwan alobera ki
gauraya sosai sannan kiyi matsi idan kinyi kusan
zuwa wajen oga saiki wanke sannan ki saka
miski na matsi wato (miskul dhara)

(2) na Biyu kuma ki jarraba hadata da man damo
kiyi matsi amma kada ki wanke oga ya shiga a
haka hmm ba a magana

(3) mace me fama da ciwon sanyi ta hada Zuma
da man tafarnuwa da khal tuffa kullum tarinka
shan cokali3

(4) kina iya saka zuma a a gabanki tunda safe
idan dare yayi ki wanke sannan ki kara saka
wata lokacinda za ayi harka zakiyi mamakin
aikinta

(5) kisamu ruwan kwaro me kyau ki hada da
miskul dahra da Zuma ki gauraya kiyi matsi
wajen zai hadu ga kamshi dadi kuma sai kinfi
zuma.

shafinhausa

Post a Comment

0 Comments