YAR UWATA KI SAKE TUNANI!!!! KINJI

slm sabon posting daga shafin Hausa
barkanmu Sa war haka

KI SAKE TUNANI!!!!
.
.

Kullun kina kallon matan da suka fiki, amma kin ka sa godewa Allah cewa ke kina ma da auran. Wasu ma basu yi ba.
KISAKE TUNANi!!

.
.



Idan za ai maki abokiyar zama (kishiya) ko za ayi wa ýarki sai hankalinki ya tashi ba kyaso. Amma ɗanki, wanki, ko Qaninki, idan zai Qara aure TABɗI!! Ke ce Qirjin buki, da murna.
KI SAKE TUNANI!!!

.
.

Kullun kina son kiga mijinki yana kula da ke yana kyautata maki, ko mijin ýarki, amma ba kya son kiga ɗan uwanki yana kyautata wa matarsa.
KI SAKE TUNANI!!!!

.

Kullun kina son ki zauna lfy a gidanki, amma matar ɗan uwanki kin sa mata 👁👁
KI SAKE TUNANI!!!!

.

Idan aka saki kishiyarki ko ta mutu! Ki ta murna kina cutar da yaranta, kin ka sa tunawa kema hakan zai iya faruwa da ke
KI SAKE TUNANI!!!!!



Kullun kina son kiga ýaýanki sun shiryu, amma kina son na wata su lalace.
KI SAKE TUNANI!!!!!



Idan kika karanta wannan saqon za ki yarda dani cewa haka halin WASU MATAN ya ke. Amma baza ki masu wa'azi su daina ba.😂
KI SAKE TUNANI!!!!!



Ki karanta amma baza ki turawa wataba itama ta karanta.?
KI SAKE TUNANI!!!!!

Allah ka shirye mu ka sa mu gama lfy.

Post a Comment

0 Comments