YADDA AKE HADA SABULUN WANKA DA NA WANKI

yanda ake hada sabulun wanka da na wanki
Da farko saika nemi wadan nan abubuwa da
zan baiyano maka /miki ko zan bayo miki
kuma ana samune a kasuwa

( GISHIRIN SODA MAN ALAYYADI SITATI
RUWA KALA TURARE MAZUBI )
YANDA AKE HADA SISHIRIN SODA DA RUWA
da farko ka auna gishirin soda kofi
daya,ruwa kofi uku sai ka zuba a roba saika
auna man alaiyadi kofi hudu shima ka zuba
arobar sa daban saika auna ruwan soda kofi
biyu sai ka zuba akan man alaiyadi sai ka
juya hannu daya sosai idan sabulu wanka ne
kasa sitati rabin cup idan na wankine sai ka
sa kofi daya sai ka juya sai kala yar kadan
ka juya sai kasa turare yanda kakeso sai ka
juya shi acikin muzubi bazaka para amfani
dashiba sai bayan
hour 12 kukasan ce damu a koyaushe
zamuna kawo muku sababbin abubuwa a
wannnan shafi mai albarka
www.Hausanet.m

Post a Comment

0 Comments