YADDA ZAKI MALLAKI MIJINKI

Gawani dan sirrin mallakan
miji ba boka ba malam yar
uwa gwada kigani
Da farko ki kasance
maihakuri da juriya
na 2 ki xama me kauda kai
ga Abin hannunsa sannan
kullum ki kasance da gode
masa ko ya miki
ko be miki ba ki kasance me
yawan karanta Alqur an ki
kasance cikin tsafta Gidanki
ko ina qalqal jikin ki
pespes ga qamshi na fita ta
ko ina A jikinki karki bari
ya fita da bacin rai A 'a
wannan kuskurene
babba yar uwa ki tabbata
me Gidanki ya fita da farinci
yar uwa kafin yadawo ki
gara Gidanki
da " ya " yanki da ke kanki
kin jera masa Abincinsa kin
ajeye dukkan abinda yake
buqata sannan ki tanadi
kalamai masu dadi dana
bandariya da kinji
shigowarsa ki sauri taroshi
ki Run.. ... .. ... ..
mijinki karki shigo dashi
cikin. ... .. .. Harsaikin
tabbatar kinsashi dariya
kinmantar dashi da duk
wata damuwa da hadu da ita
awurin sanaansa ki fada
masa kalami me dadi da
kwantar da hankali
da ya qarasa ciki sayyaga
yayansa tastas suma ga
qamshi
na tashi ajikinsu yar uwa
xakiga yadda zairinqa
Murna yana jindadi yana
daukansu haka zakiji wasu
matan suna xagin mazajensu
wai basu daukan yaransu sis
taya zaidaga miki yaranki
bayan
kinbarsu kacakaca suna
xarnin pitsari Hmmm yar
uwa gwada ki gani

Post a Comment

0 Comments