ABUN BAN DARIYA

shafin Hausa kenan
in ka san ba za ka tura ba karkakaran ta aradu
ban yafeba in ka karanta
Akwai wani kuturu da bai da
Hakuri shidai kawai kansa ya sani.ananan
ananan sai wata rana wani mai kudi yazo wuce
wa a mota ta inda kuturun nan ya ke bara
Sai ya tsaya da kuturu ya ga yatsaya sai ya sa
rai sadaka zai bashi ashe kati ya tsaya siya da
ya siya kuturo ya ga bai ba shi kumai sai yabari
yashi ga motar ya ga ya rufe gilas din motar bai
ji mosi ba sai ba'in chiki ya I sheshi ya ce ku ci
anan mu ci a shan,;
ashe mutumin nan yaji shi sai ya ce ma sa mun
ci
anan za mu ci ashan, sai kuturun ka ya ce da
kwa mun yi zangazanga a lahira
Kar amanta da alkawarin turawa aradu ban
yafeba in ba ka tu ra ba
Daga (Abdulazeez dayyabu kaura
namoda)

Post a Comment

0 Comments