*ADDU'AR DA ZAKAYI IDAN BAKIN CIKI YA
DAME KA IDAN KANA SO ALLAH YA WARWARE
MA*
*DAGA BAKIN DA BAYA KARYA*
Ina Wadan Da Matsaloli Suka Sakosu A Gaba ?
Ko Wace Irin Damuwa Idan Ta Baibayeka Ko Ta
Dameka To Ga Mafita Daga Bakin Da Baya Karya
Idan Ka Karanta Wannan Addu'ar To Allah Zai
Warware Maka Matsalolinka Gaba Daya Daga
Bakin Da Baya Karya
GA ADDU'AR NAN
👇👇👇
*( Hasbiyallahu La ilaha illah Huwa Alaihi
Tawakkaltu Wa Huwa Rabbil Arshir Azeem )*
Ka Karanta Wannan Addu'ar Bayan Sallar
Magariba So Bakwai ( 7 )
Bayan Sallar Asuba Ma Ka Karanta Wannan
Addu'ar so Bakwai ( 7 )
Allah Zai Magance Maka Matsalar Data Dame Ka
Ta Duniya Ce Ko Ta Lahira
Ni Dai *Nagegime* Ba Abin Da Zance Sai Dai
Kawai Dan Uwa Kabi Sunnah Ka Huta
0 Comments