SAKON
FARKO DA ZAKA TURAWA YARINYA IDAN KA
GANTA Kana SONTA A TAKAICE
Assalam So da kauna sune makasudin wannan
tex din nawa, matukar zan sami sona ya shiga
cikin zuciyarki zanyi farin ciki , zanyi matukar
farin ciki mara musaltuwa tare da bada jinina
da karfina kai harda rayuwa matukar kin
yadda musha ruwan soyayya a kwarya guda
Bana shakka ko fargaba kamar yadda na
fuskanci halayyarki sundace da rayuwata da
rayuwar masoya a ko'ina take a fadin duniya
Domin ga duk namijin da yasameki matsayin
mata ya tsira daga wulakanci irin na yan
matan zamani' Nasan zakiyi matukar mamakin
wannan saKo nawa'' sirrin da ke cikin zuciyata
ne..
Domin zuciyata ta dade tana sonki.. Rayuwata
ta dade tana Kaunarki.. Raina ya dade da
yabawa da halinki.., Idona ya yaba Suffarki..,
Bakina kuma a koda yaushe zancenki yakeyi...
Nakamu da sanki kuma so bana wasaba kuma
ina buri da zumudi ta shauki idan kika amince
dani a matsayin masoyinki Ina sanki Ina
kaunarki kuma ance dai garin masoyi baya
nisa a duk inda abun sansa yake kuma ni a
tunanina duk wanda yace yana sonka a
rayuwa ya gama maka komai na duniya domin
shi so sinadarine kuma bai ta6a kafuwa ko
doruwa sai da jinsi guda biyu ina mutukar
kaunarki a raina tundaga lokacin dana fara
tozali da kyakkyawar fuskarka gareni dafatan
zaki amshi batuna sai naji amsata daga gareki
nanbada jumawaba na gode ki huta lafiya
Daga mai kaunarki a kowanne hali
0 Comments