A kwanakin bayane mukaji labarin cewa tauraron
fina-finan Hausa, Ramadan Booth zai angwance,
to abu yazo, anan Ramadan dinne da amaryarshi
suka dauki hotunan kamin biki suna cikin
annashuwa.
Rahotanni sun bayyana cewa ranar 30 ga
watannan za'a daura auren, amma kamin zuwan
lokacin akwai shagulgula kala-kala.
Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu
zaman lafiya da zuri'a dayyiba.
0 Comments