A kwanakin baya anyi rade-radin cewa,
tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama
Sadau wai ta koma Kirista dalilin korar da aka
mata daga masana'antar fim din Hausa da kuma
zuwa kasar Amurka da tayi,
tuni dai wancan
labari ya wuce dan kuwa jarumar ta karyatashi
tun a wancan lokacin.
Wani bawan Allah ya yiwa Rahama Tambaya
Ashafinta Na Twitter Cewa,
Naji Jita-Jitar Cewa Wai Kin
Zama Kirista Amma Ban
Yarda Baa, Shin Gaskiyane
Ko Kuwa Ba GasKia Bane?.
Jarumar Rahama Sai Ta Maida Masa da Amsar
Cewa,
Naji Cewa Yanzu Wai Kai Ba
Mutum Bane, Shin Gaskiya
Ne?
D aga Jin Wannan Amsar Nata Tambayar Tashi
Ya Bata Haushi Harta Harsala Kamar Haka ...
Idan Baku Manta Ba KwanaKin Bayama Haka
Makamancin Haka Ya FaruKan Jarumai Kamar
Su
0 Comments