FARRAH EPISODE 2️⃣

 





💫FARRAH💫


   ✍🏻M Shakur


EPISODE 2️⃣

Wani magidancin mutum ne da akalla zaikai 59 zuwa 60 haka aduniya yana sanye da suit dark blue yana sintiri cikin wani arnen hadaden falo yana kaikawo kana ganinshi kasan akwai abinda kedamunshi, daga gefen dakin kuma wajajen kofan shigowa falon wayansu bodyguards ne suna sanye da bakaken suit da bakaken glasses a idanunsu duk suna tsaye kikam kaman sojoji kagansu zaka dauka samudawane sabida girmansu dakuma karfinsu, wayan dake hannun daya daga cikin bodyguards dinne yahau ruri hakan yasa yadaga wayan yakalla sanan yadago kanshi yakalli mutumin dake sintiri a falo daidai shima mutumin dake sintirin afalo yakallo bodyguard din yace "Alhaji ne ko"? Cikeda girmamawa yace "yes sir" hannu yamikamai yana dan sauke ijiyan zuciya yace "give me the phone"? Dasauri yataho zuwa inda yake tsaye yabashi wayan karban wayan yayi yakai kunenshi yay shiru da alamu yana sauraron abinda ake fadamai a dayan bangaren ne ajiyan zuciya yasauke yace "Yaya duk inda kace muje nan ne wajen shakatawan shi munje all of them bayanan, yanzu gamunan mun kara dawowa gidan shi, dukdai inda yaje dole agida zai kwana" shiru yasakeyi sai chan yace "eh achan bayan layin ma mukai parking, bazaima gane akwai mutane agidan ba Yaya, karka damu zamu dawo maka da Zayn Yaya, I promise I will not disappoint you" dan murmushi yayi sanan yazare wayan daga kunnenshi yabama bodyguard din sanan yajuya yadaura hannayenshi kan saman kujeran dayake tsaye gefenta yasake sauke ijiyan zuciya daga gani kasan akwai abinda kedamun shi sanan ahankali yakara mikewa tsaye yana gyara zaman agogon hannunshi this is 3:27PM, tun wuraren 8 suka duro garin nan amman basugan yaron nan ba, kaman daga sama sukaji karan gate na budewa dasauri yay wajen window dakin yanasa hannu a lips nashi yana kallon bodyguards din alamun kar wanda yay magana sanan kaman barawo yadan dage gefen labulen window kadan yana kallon tsakar gidan, dayake remote gate ne budewa katafaren gate din yayi da kanshi wata arniyan Ferrari 296 GTB ce ta danno kai cikin gidan wani irin ijiyan zuciya mutumin dake leken yasauke yace "there we go, Alhamdulillah, Allah ya jefoka finally Yaya zai barni nasha ruwa da kyau" yakara gyara tsayuwa yana leken kaman barawo, kashe motan akayi amman ba'a fitoba, girgiza kai mutumin dake leke window yayi yace "malalaci nasan gajiya yayi yanzu haka hutawa yake" yana nan yana kallon motan kusan 10min sanan aka bude kofar motar, damn! What a ride! Wato Kofar motan sama yayi da aka bude, ahankali kaman ba'aso ayi wata black beauty leg dake sanye cikin wani brown Tomford Wicklow logo suede sandals yafito, kumbunan kafan nan farare sol kaman ana gyarasu da chalk and milk tsabagen kyansu, kafafun saida sukai kusan 1min awaje sanan ahankali wani dogon cikakken lafiyayyen matashi yafito daga cikin motan yana bama window baya yana maida kofan motan yana rufewa, wani off white jacquemus Le Gelati bermuda short ne ajikinshi daya tsayamai iya guiwa, yahadata dawata AMI Paris coeur hoodie brown akai, kana ganin kayan dake jikinshi from leg to head designers ne, juyowa yayi ahankali yanadan yatsine fuska sabida ranan daya hasko fuskanshi bakinshi na tauna cingam, wani kyakkywan black beauty guy ne dakeda wasu irin jajayen lips, yanada manyan idanu dakuma dogon hanci, gashin kanshi a kwance gashin sajenshi suna shinning saidan gemun dayadan tara wanda kana kallon gemun zakasan na yan iska ne dan gefe daya baki gefe daya fari yayi dying rabin gemun, yanada cikan jiki dan full guy ne baida rama ko kadan kaganshi zaka dauka all this black American rappers ne, fuskanshi yadan shafa zuwa gemunshi dayadan ja sanan yasake yatsine fuska yafara tafiya ahankali kaman baiso yayi zuwa katafaren only flat dake durmemen gidan dakenan da Glassdoor, yana kaiwa gaban Glassdoor din password dinshi yasa sanan ahankali yatura kofan yashiga ciki chak ya tsaya yanabin mutanen dake dakin da kallo one after the other kafin idanunshi yasauka kan mutumin dake tsaye wajen window daya juyo yana kallonshi murmushi kan fuskanshi, daure fuska yayi tamau kaman baisan menene murmushi aduniya ba sanan yawuce ciki yana tafiyan nan agajiyance yacigaba da taunan cingam dinshi yay hanyar dinning, dasauri magidancin mutumin yabishi yace "Zayn yanzu Uncle dinka baida darajan gaisuwa ma a wajenka"? Kaman badashi ake magana ba kojuyowa baiyiba yakai gaban lafiyayen fridge din dake dinning mai kama da madubi, hannunshi yasa yabude fridge din yasa hannunshi zai ciro bottle water cikin wata kalan lazy voice yace "what do you want Uncle"? Yay maganan yana bude marfin goran ruwan ya tofar da cingum din bakinshi anan kasa yakafa ruwan abaki yana sha, kallonshi mutumin daya kira da Uncle yakeyi  kaman yaga abin kallo saida yaga ya shanye ruwan tass ya jefar da goran da marfin duka akasa kaman wajen bola ne, goran dasu cingum din daduk yazubar akasa ne Uncle din yabi da kallo sanan yakalleshi yace "Zayn Baban ka yace nazo nataho dakai Nigeria" Dawani irin sauri yakalli Uncle din nashi fuskanshi karara yanuna bacin rai, dauke kai yayi yajuya azuciye yafice daga dinning din yace "I am not going anywhere Uncle ka kwashe yaran nan daka kawo kubarmin gida" yayi hanyar kofa zai fita da idanu Uncle yama bodyguards din alamu su tare kofa hakan yasa sukai wajen suka tare kofan dukansu su 6 din, chak ya tsaya yana kallonsu ranshi a bala'in bace hakan yasa cikeda bacin rai yawani irin juyo yakalli Uncle din nashi yanamai kallon what is all this, anatse Uncle din yace "it's an order Zayn daga mahaifinka, bazamu taba barin garin nan ba saida kai, so get parking mu wuce" runtse idanunshi yayi da karfi sabida takaici, yanda ranshi ke tafarfasa azuciye yayi wani irin ball da flower verse din dake kan center table na falon wanda akalla kudinshi zaiyi 5Million, jikake rukukuuuu karan fashewa sanan awani irin wuce zuciye yafada kan lumtsatsen kujeran falon ya zauna jikinshi na bari sabida fushin dayake hannunshi na rawa yatura cikin aljihun hoodie dinshi wani hadaden kwali yaciro na Doubletree cigarette kaga kwalin bazaka taba sanin taba bane zaka dauka wani chocolate ne ashe taba ma akwai na yan gayu, kara daya ya zaro sanan yadauki wani very cute lighter dagakan centre table dinshi ya kunna taban yazuka yana fuzar da hayakin sanan yadauki wayanshi wani custom made iPhone 13 ne da akayishi da gold yay dialing number dayay saving da Papa, ringing daya aka daga kaman jira yake yamike tsaye cikin fushi sosai still karan taban na hannunshi yace "what is the meaning of all this Papa? Are u baby sitting me now ne or what exactly? Am I a kid nizaka aika a dauko maka tundaga Nigeria harnan Indianapolis, am I some toy to you ko ina crèche dazaka wani aika a daukoni huuun Papa"? yay maganan yana jefar da karan taban hannunshi dan bayama barinshi yay masifa da kyau, da sauri Uncle yakaraso yatake taban yana murjeta da takalmin shi kafin yaja gobara agidan, sanan yakoma inda yake tsaye yana kallon Zayn din da wayan ke kunnenshi ko kaffara bazaiyiba idan ya rantse yasan lallashinshi Yaya keyi, kaga yanda yakema mahaifinshi masifa zaka dauka dawani mate dinshi yake magana, sunkai kusan 20min suna wayan sanan yakalli Uncle din nashi ranshi abace yawani jefar da wayan tashi awulakance akasa Uncle din yabi wayan da kallo sanan kawai ya girgiza kai yaduka yadauki wayan yanabin wayan da kallo dahar ta tsage sabida yanda yajefarda ita sanan yakai wayan kunnenshi yana sauraron abinda Yayan shi kefadamai, cikeda girmamawa yace "to Yaya, In sha Allah Yaya, yanzu zamu taho Yaya, tom I promise" ya katse wayan kafin ahankali ya ijiye wayan kan kujeran kusa da Zayn din dake huci sanan yawuce stairs, wani daki yabude dazaka dauka dakin governor ne, komi a gyare akwati daya yadauko yashiga hadamai kaya wanda yasan kawai wahalar da kanshi yake dan kawai afaranta mai raine Yaya yasashi Wanan aikin dan basaka kayan zaiyiba, tass yahada kayan sanan yadauko wani Versace bargo mai bala'in laushi yarike a hannunshi yafito yakira wani bodyguard yazo yakarba yafice dashi tsakar gida wani yabiyoshi sukaje suka kwaso motocin dasukai parking chan zuwa gida aka jera komi a mota sanan suka dawo, Uncle yadubi Zayn din dake zaune inda yake akan kujeran ya kishingida da kujera ya lumshe ido yace "let's go Zayn everything is set" dan bude idanunshi kadan yayi yakalli Uncle din nashi sanan yace "I need 5min nap" wani irin ijiyan zuciya Uncle Hali yasauke yana kallonshi kawai irin kallon nan na babu yanda ka iya da mutum, yana tsaye akanshi saida 5min din yacika daidai sanan yace "Zayn 5min yayi tashi muje dare nayi" ko motsi baiyiba kuma Sarai yasan yana jinshi hakan yasa yakalli bodyguards din yace "kuzo ku dauke shi" bude idanuwanshi yayi da sauri yamusu wani mugun kallo sanan azuciye yamike tsaye yace "duk wanda keson rasa aikin shi yau yazo yatabani yagani" sanan yawuce yafice daga dakin rai abace bodyguards din suka bishi abaya dasauri, Uncle kuma ya tsaya yakashe komi na gidan sanan yafito rikeda wani bagpack na yan tarkacen abubuwan Zayn din ya kulle dakin yawuce wani babban jeep da yasan nanne Zayn din yake ciki bodyguard yabudemai kofa yashiga yazauna kusada shi, dauke kai Zayn yayi yana kallon hanya ko kadan baiso Wanan tafiyan ba babu yanda zaiyi ne kawai he's so hurt, cikin wani irin fushi da neman bala'i yace "where is my headphone Uncle" da sauri Uncle din yashiga bude bagpack din yace "gashinan na dauko maka cus nasan you will ask for it" yay maganan yana cirowa yana mikamai, wani irin fizgewa yayi daga hannunshi sanan yadauke kai cikin kunkuni yace "I hate this old man" sarai Uncle yajishi murmushi kawai yayi yana girgiza kai irin na manya yaciro wayanshi yana daddannawa, ahaka sukakai airport bangaren PJ, budemusu motan akayi, Zayn yafara sauka daidai da wayanshi bai dauka ba yabar shi kan kujeran duk Uncle na lura yasan neman abinda zai hanasu tafiyan nan yake at all cost kuma hakan bazai taba faruwa bane, dakanshi ya tattaremai wayan da komi nashi sanan yafito daga motan bodyguard din suka rufe suka wuce wajen jirgin Zayn shi harya shige, shiga Uncle yayi yaganshi zaune kan 3sitter chair jirgin ya kishingida ya lumshe idanu kaman mai bacci dake komawa gado, bargonshi Uncle yakarba daga hannun bodyguard din yazo wajen ya ijiyemai a gefenshi, sanan ya ijiyemai jakan tarkacen shi, saida suka gama komi sanan 4 daga cikin bodyguards din sukama Uncle sallama suka wuce, shikuma uncle da 2bodygurads din suka nemi waje suka zazzauna kowa yasa sitbelt nashi, wata Moroccan air hostess ce tafito cikin turencin ta na Arabs ta gaida su Uncle sanan takalli Zayn dakenan kaman yau bacci tace "Sir is sleeping, I think we ready" sanan tajuya dan kullo kofa Zayn yadan bude idanunshi kadan yanabin bombom dinta da kallo dan short skirt tasaka sanan yadan yatsine fuska ya bude idanunshi tass yakalli Uncle cikin fushi yace "where is my phone? Kuma am hungry" anatse Uncle yace "ga wayanka nan ajakan dake kusada kai, abinci we are about to take off, let's take off saikaci ko" daure fuska yayi yakalli jakan bazaima iya budewa yadauki wayan ba, hakan yasa Uncle yacema bodyguard din "give him his phone" tashi yayi yazo yabude jakan yadauki wayan yabashi karba yayi yace "with the headphone" ciro headphone din yayi yabashi ya karba yana makalawa a kunnenshi shikuma bodyguard din ya maida jakan yarufe sanan yatashi yakoma wajen zamanshi, air hostess din ta rufo kofan jirgin sanan tadawo ta zauna akan kujeranta dake facing mutanen jirgin tana kallon Zayn dake tabe taben wayanshi tanadan murmushi takasa daina kallon handsome black Nigerian richboy din dakowa na jirgin nan uban yaron yakema aiki hatta pilot dinsu dan jirgin nan daya daga cikin jiragen Baban shi ne, she has been hearing labarai daban daban kan only don din boss dinsu kan bayaji menene menene but bata taba sani he's this cute, sexy and handsome ba, jibi yanda yake abinda yaso kuma dole abishi wayan nan ma bayanda ya iya ne shima hala da cewa zaiyi arikemai yay ta tabawa tasake sakin murmushi.


STORY CONTINUES BELOW


YOU'LL ALSO LIKE


BAMAGUJIYA

4.3K

227

Hot love and destiny story

Let me love you

183K

4.5K

Thalia Kennedy is a positive ball of sunshine, she likes dirty jokes and smiling whenever. When she meets a man, the complete opposite of her she immediately takes a lik...

RUWA....!

1K

383

Untouched Destiny.... Impossible love between Human being and another Monsters or Djinn... What's you think about two side I love you and I will kill any one who came to...

MABUƊIN HASKE

1.3K

174

Burin kowace uwa ta raini ɗanta ya girma kamar ubanshi. Amman ni na raine ka da zullumin kar ka zamo kamar ubanka...tun daga ranar da na haife ka bakina ya buɗe da addu'...

NOORUN NISA

25.1K

3.1K

ƙaddara mai ƙarfi ta haɗa su biyun ba tare da sanin ɗayan su ba. a lokacin da wata ƙadarar ta kawo su ga juna sai suka zama tamkar suna ganin hanjin junan su ne saboda...

WUTA A MASAƘA

8.6K

909

labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin...

Jidayayi ajikinshi ana kallonshi yasa ahankali yadago idanunshi karaf idanunsu sukai clocking awani irin kunyace ganin yakamata tahau murmushi tana shafa kanta, dan tabe baki yayi irin na yan iskan yaran nan sanan yawani kashe mata idanu daya yakai hannunshi yaja dan iskan gemunshi dinan idanunshi kan fararen cinyanta, jitayi kaman zuciyanta zai buga ganin yanda yake kallonta da mayun idanunshi tahau murmushi tana kokarin dauke kai takasa, Uncle dinshi yakalla ganin yafara bacci daga gani kasan yagaji tun safe halan yasan suka shigo garin nan suna nemanshi ko tausayinshi baijiba ya kwalamai kira. "Uncle Uncle" firgigit Uncle yabude idanunshi yakalleshi yace "Zayn mekakeso" "food" yafadi atakaice dasauri Uncle yakalli air hostess din dahar tafara cire sitbelt zata tashi tace "I am on it sir" sanan tawuce da sauri tai kasa zuwa kitchen Zayn yabita da kallo ta gefen idanu, lafiyayyen abinci takawomai a tray da wine tazo gabanshi tana murmushi still tashiga ijiyewa yana bin ko'ina najikinta da kallo saida tagama sanan takalleshi cikin idanu tace "enjoy your meal sir" dan lunshe idanu yayi yabude su saida kirjinta yabuga what! This guy is super hot Innalillahi zuciyanta yagama narkewa akanshi, sanan tawuce wajenta ta zauna tana saka sit belt Uncle kuma yakoma bacci dan ya bala'in gaji, sosai take kallonshi yanda yake tsatsakuran abinci yaci Wanan ya yatsine fuska yature yaci wanan karshe non alcoholic wine dinne kawai yadansha sosai in a very lazy voice yakallleta yace "take it away" gyadamai kai tayi ta taso dasauri tazo ta shiga kwashw komi tana lumshe idanu kamahin dayakeyi na neman tafiya da ita sanan tawuce takai komi ta ijiye tadawo tasake zama wajenta tana kallon shi, dan tsaki Zayn yayi sannan yadan kalli Uncle ganin bacci yamai dadi harya farajan minshari yasa ahankali yacire belt yatashi ko kallon bodyguard din baiyiba yawuce kasa yarinyar na binshi da kallo, hannunshi yatura a aljihu yaciro kwalin taba duk tana kallonshi sanan yabude bayin jirgin yashiga yasauke marfin clean masan bayin ya zauna ya kunna taban yashiga sha Ahankali yace "I hate planes" knocking kofan dayaji anyi yasa akufule yace "who" ahankali tace "is Marie sir, smoking on board is not allowed sir" tai maganan ahankali, bude kofan bayin akayi taban na bakinshi yawani kalleta daga sama har kasa sanan yazare taban daga bakinshi yabusa mata hayakin a fuska yace "are you going to fine me for smoking or what?" Wani kalan murmushi tayi yanda yamata maganan saida zuciyanta ya narke, da yatsu yamata alamun tazo, dasauri ta shigo cikin bayin maida kofan yayi yarufe sanan yawani irin mannata jikin kofan yana sake busa mata hayakin a fuska yace "you seems to want me badly huh?" Jitayi kaman numfashinta zai dauke kirjinta na faduwa fat fat, anatse yace "how much is your pay" ahankali tace "8000 pounds Sir" cillar da karan taban daya gama sha yayi a wash hand basin sanan yadaura hannunshi gaban riganta yana bude mata boturin rigan yace "I will pay you x5" yay maganan daidai yagama bude boturan da boobs dinta matsakaita suka bayyana tabe baki yasakeyi yace "not bad" sanan yakai hannunwanshi duka biyun yawani damke su da karfi, wani irin malalacin kara tasaki tace "auuuch Sir, what are you doing, we are on plane let's land first is not allowed, having sex on plane is risky" wani irin juyarda ita yayi yana daura hannuwanta kan wash hand basin din yana kwaye skirt dinta sama yace "I guess I love risk" yawani kalan barka pant dinta gefe sanan yashiga bude gaban wandonshi, kiris yarage bata Kurma uban ihu ba tashayin sex but yau kalan abinda yashigeta bata tabajinshi aduniya ba no wonder akace African men barinma Nigerian men are monsters, God takes his time in creating their dicks well, this rich handsome dude here is not a human, he fucked her good sanan yawani irin hankadeta gefe anan wash hand basin din yakawo tsaki yayi duk Papa yajamai yana fucking wata air hostess she's not even sweet, maida Hajiyar yayi cikin wandonshi sanan yawuce yafita dudda Joystick din bai gama kwanciya ba ko kallonta bai karayi ba, hada idanu yayi da Uncle dake binshi da kallo ko yaushe yatashi ohon mishi, shafa gemunshi yayi yana yatsine fuska ko ajikinshi sanan yazo yay kwanciyanshi kan kujeran batare daya kalli Uncle dinba yace "I want to sleep uncle alullube ni" ajiyan zuciya kawai Uncle yasauke sanan yakalli bodyguard din da idanu hakan yasa yatashi yadauki bargon ya rufamai ko cikakken 5min bai daukaba bacci yay awon gabadashi.

Takai kusan 10min zaune akasan bayin sanan ta lallaba ta tashi tana kallon kanta a madubi yan fararen nonon ta harsunyi ja sabida yanda yadinga matsesu da hannunshi danko kadan baisha ba, bra daya cillar akasa tadauka ta maida sanan tasaka rigan tai fitsari sanan ta tashi ta gyara kanta tsaf tsaf tana mamakin karfin shi dole yammata su dinga kuka suna rokon yaron nan yay dating nasu, ahankali kaman barauniya tabude kofan bayin tafito kanta akasa Uncle yadauke kai kallo daya yamata yariga yagane komi skirt dinta dukya yamutse kawai ya girgiza kai, at this point Zayn kawai sai Allah ya shirya, yaro baya tsoron uban kowa Allah ka shirya yaron nan.



Yanada bala'in nauyi dakuma sound sleep, idan yana bacci bacci yake kaman dan shugaban kasa harsukakai Nigeria baisan sunkai ba, parking jirginsu yayi a babban airport na birnin tarayya Abuja, Baban shi Tajudeen Ganuwa shine the second richest person world wide, yanada jirage Ganuwa airlines, international da domestic flight, sanan yanada PJs wato private jets dakuma choppers su helicopters dan har gwamnati na hayan jiragenshi, banda haka business nashi is mainly kan natural resources na Nigeria, cementi, tiles, mai da gas, kayayyakin abinci, da transportation kuma, matayensu hudu amman Allah baitaba bashi haihuwa ba sai akan Zayn wanda he's just 26yrs old yanzu amman idan kaganshi sabida girman jiki dakuma tsayi daya dauko na mahaifinshi zaka dauka yakai talatin kokuma yay irin su 35haka ko 38 nan ko he's just 26yrs old. 

Ma'aikatan Baban shi suka hadu aka hada wani bouquet na welcoming yaron Boss dakowa kejin labarin shi amman baa taba ganinshi ba dan a Turai yake zama,

saida bodyguards din suka gama fitada komi sanan Uncle Hali yaje kanshi bubbuga kujeran yayi yana kiran sunanshi ahankali. "Zayn! Zayn, Zayn" dan bude idanunshi kadan yayi yadaurasu akan Uncle idanun sunyi ja alamun mutum yasha bacci sosai kafin ahankali yatashi zaune yana yatsine fuska murya chan kasa yace "Uncle water" dasauri Uncle Hali yashiga waigawa ganin air hostess din a tsaye wajen gaban cockpit yasa yace "I want water" dasauri tace "yes sir" bottle water takawo Awani tray mai kyau da karamin glass cup takawo tana kallon Zayn din dabaima san ko akwai wani mutum awajen ba, karban ruwan Uncle yayi yazubamai a cup yabashi yasha tass sanan yamike tsaye ahankali dasauri Uncle yasa hannu yakwashe blanket din daga jikinshi dan ya yaye blanket dinma bazai iya dakanshi ba sanan yawuce yafara tafiya ahankali agajiye batare daya juyoba yace "Uncle pay that girl up" dudda yarinyar bayar naija bace irinsu basusan kunya ba amman saida taji wani irin mugun kunya kaman ta nitse akasa, yanda yay maganan abiyata kaman wata mara daraja shi kanshi Uncle kasa kallonta yayi dan bazai iya Wanan lalatan da rashin kunyan yaran zamani ba besides ma yarinyar ma'aikaciyar suce, hannu kawai yasa a aljihu dollars ne ajikinshi duka bandir bandur na dollars din kawai yaciro ya zubasu akan kujera sanan yawuce yafice itakuma ahankali tadaga kanta tana kallon Zayn din ta window first class playboy ne Zayn, irin no string attach sex dinan yake da mata, kudin takalla data samu saikuma tai murmushi this is salary nata na kusan 8months tattare kudaden tayi dasauri sanan tawuce ciki abinta.



Wasu kalan layi manya manyan motoci sukayi ga bodyguards rututu awajen, direct Uncle wajen wata BMW M3 Touring car yayi baka dan yasan nan ne Zayn yake ciki yana zaune daddanna waya yake abinshi haryasaka cingam abaki yana taunawa yanadan murmushi shi kadai yana kallon wayan, rufe kofan akayi sanan aka jasu.




Wani anguwa suka shigo wanda tundaga bakin titi harzuwa karshen anguwan gidansu ne, gate na gidan guda 7 ne in total, yatsine fuska yayi dasuka shigo gidan murya chan kasa yace "I hate this house" gidan ina gani ko gidan shugaban kasan Nigeria bazai nunama gidan kyau ba, different security check post, cameras takowani angle da bangare, electric fence, finally suka karaso cikin katafaren asalin gidan dazaka dauka gida ne da aka gina wajen beach haka a Florida dan vibe din Florida gidan ke bayarwa, komi na gidan is glass,  ga ma'aikata kowa na sintiri yana kaye kaye, wani magidanci mutum ne yafito yana sanye da manyan kaya farare fat yana zuba uban kamshi yana tafiya da gudu gudu sauri sauri yanama su Uncle alamu karsu magana, kana ganinshi kaga Zayn kaman yayi kaki ya tofar, he looks very feet kaman baikai 40yrs ba nan ko he's 65, yanada kyan jiki bana wasa ba kuma tsabagen kudi ne dacin abincin daya dace, idanunshi kadai zaka kalla zaka gane irin tsantsan son dayake ma Zayn sabida yanda yake kallon Zayn din dake fitowa daga mota yana danna waya danko lurada shi baiyiba, yana zuwa wajen baiyi wata wata ba wani irin rungume Zayn yayi tsamtsam ajikinshi yana sauke ajiyan zuciya, anatse cikin murya irin na manya yace "Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah nagode maka daka iso da d'ana gareni lafiya, Ya Allah nagode maka, zanyi azumi guda uku just to thank you more Ya Allah daka dawomin da Zayn lami lafiya" wani irin yatsine fuska Zayn din yayi yana juya idanu irin na if u are done ni kasaken, ahankali mahaifin nashi yasake shi yana kallonshi sanan yakai hannunshi yakama habanshi yana kallonshi yace "Maiya sameka karame bakacin abinci ne come here" yamanna mai peck a goshi, daure fuska yayi yace "where is Ummi"? Murmushi Baban nashi yayi dan yasan fushi yake dashi saisa yaki kulashi yace "muje Maman ka naciki tamaka favorite abincin ka, she cannot wait to see you".




Post a Comment

0 Comments