RAYUWAR SALMA Page

 






🪐🪐🪐🪐🪐🪐

RAYUWAR SALMA 11&15

🪐🪐🪐🪐🪐🪐

NA SALMA MUHAMMAD IBRAHIM (Dr MEERAH)


MARUBUCIYAR 

   AYRAH paid book🎄

       And now

RAYUWAR SALMA🪐



🌟 ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*

       {R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c 

  *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*

_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_


*Alk’alaminmu ‘yancinmu*



🅿️ 11&15



" Yana fitowa part din "Ummi" ya wuce da Sallama abakin sa yashiga falon nata dama Ina biye dashi a baya ai Yana sa kafar sa nima nasa tawa Domin dauko muku rahoto.




MASHA Allah nace dan Ƴar kyauye nazama falon baƙaramin tafiya d imanina yayi ba kujeru set uku ne a palon akwai kayan more rayuwa a gidan Dan kuwa wannan gida shi ake ƙira da aljannar duniya.



Cíkin girmamawa ya tsugun na ya gaida "Ummin" nashi cike da kulawa ta amsa gaisuwar ɗan nata "Son Sai yanzu ma katashi? Cewar ummi cike da shagwaɓa hardawani dora kansa akan cinyarta "Ummi" nagaji ne "bawani Kai dai kanacen kana baccin Nan naka idan ka kwanta kamar wani mushe, yayi murmushi "Ummina" Kinsan ni da bacci akwai Amana, "Kai ba mace ba Amma kullum kana cikin bacci" Ummi yinwa nakeji Naga Kuma yau Kamar da fadama kikatashi, tayi murmushi to ɗan ummi abincin ka Yana kan "Dining table" yauwa ai nasan baza kibarni da yinwa ba dama.




Hajiya Khadija kenan diya ga Alhaji Sulaiman Matawalle Babban mutum ne ita Yar kano ce aure ne yakaita Abuja, itama  ƴar Babban gida ce Dan mahaifin ta shima Yana da kudi, Sai dai itafa tana da wani Hali nakin talaka ya rabkimar talaka ba.




Yana Gama yin "Breakfast" din yace ummi na koshi har yajuya zai fita "yace ummi nikan Ina "Mina" ne tunda na shigo banji motsin ta ba? Tana gidan su "Hafsa" acen ta kwana.



Dan salon shaɗan ci kawai Sai tatafi gidan su takwana haka akeyi zata dawo tasameni wlh, ummi kawai "poster" tayi tana kallan sa "gidan su "Hafsan" ne sheɗan ci? Amma ummi ai tasan Sarai bana son yawo sannu mijinta ko uban ta "saifu" kafita a idona narufe yatsani wanann suna da ummi take faɗa Masa yanaji takama sunan yayi ficewar sa don baison takura.




Ummi naganin haka tayi kwafa Bata San miyasa "saif" baison kawayan ta ba kwata_kwata zakazo kasameni ne bara Mahaifin naka yadawo duk rashin aure ne yake sa shi wasu abubuwan m, Kuma wlh "Hafsa" ce dole Sai ka aure ta ko mizakayi🤔.




Shi kuwa Yana tafiya Yana mita Dan ba Yau basai gobe ba zaije ya daukota Kuma tun a hanya zai Fara zaneta🙆‍♀️ gan samemiyar budurwa zaka zane🤔 





ASALINSU.......✍️



Kuyi hakuri wlh yau din ne Sai a hankali gobe zanyi typing Mai yawa🙏



#DR MEERAH CE#


  09068578659

Post a Comment

0 Comments