SABON TAKU Page 3

 




_🕊️ƘWARTON MANYA!🕊️_

     _(SABON TAKU)_



               _Free page_

                    _003_




*AUNTY AISHA MMN TEDDY*



_Ba zanyi free page da yawa ba ,Zaki na iya fara biyan kuɗin ki tun yanxu ta wannan hanyoyin na ƙasa... Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000...Zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura kai tsaye ta wannan account details...6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,sannan ki tura shaidar biyanki ta wannan number Nawa 08081202932_


***


Bismillahir rahmanur Rahim~. 


“Tsayawa Ammie tayi da su Umma Rabi baki sake tana kallon ikon Allah. hajiyan ƴaƴaye ne ta fara washe baki tana faɗin " Alhmdllh , ai hakan yafi mijin! Dama Ni tuni ba ƙaunar wannan damben taka nake ba...don nafi iyayen ka damuwa daku duka. Juyawa tayi ga Mufeeda tana faɗin maza shige ɗaki kar sanyi ya ka maki jego kikeyi sanyi ƙanƙani yanxu yayi maki illah...Mamaki ne yasa Ammie saka hannu a tana tallabo kuncin ta tare da faɗin inalallahi wai'ina ilaihir rajiun...Hajiya Mufeeda Fah kisan kai tayi ! Yaro ta jefa a Rijiya..wanda a Shari'a ko ba da gangan ka kashe mutum ba ,sai kayi azumi sittin . Bare ita wanda da hannun ta ta sa ta jefa yaron a Rijiya...Umma Rabi ne ta karɓe da cewa " duba ki kalla ko a jikin su...Ni tsoro na ɗaya fushin Allah kar ya same mu ,domun sau tari wanda....ya isa Ke Rabi! Mufeeda n ita nawa take? Har zaki rinƙa wannan maganan. Kin taɓa ganin mutum ya mutu ƙwanan sa bai ƙare ba? To Allah ya riga ya ƙadarta dama ƴan mintoci zaiyi bazai kai a wanni ba a rayuwa. Don haka Allah yajiƙan sa. Kai kowa yayi Part ɗin sa... Hajiyan Ƴaƴe ta ƙare maganan cike da mazurai irin na masifaffun tsofaffin nan . Hajiya Wasila ne wacce take Uwa ga Mufeeda tasa hannu aka tana ƙwarma ihu , tare da faɗin Mufeeda kije ki nemi wata uwan , wallahi na sallama ki baxan iya ba....ki ka kuskura kikayi mawa jikata baki , Wallh kema Sa'idu nashigowa sai ya sake ki nan take! Buɗe baki Ammien Maleek tayi tana saurin cewa " Hajiya yi haƙuri duk abun bai kai nan ba. Mufeeda da kuma duka Allah ya shirya ku... shirin addinin Musulunci Hajiyan Ƴaƴe ta katse su tana kama Mufeeda dake ji ko aiikin ta. Nisawa Maleek yayi wanda sai a yanzu yayi magana shafa sunan kan shi yake a hankali kaman mai ƙaiƙayawa kamin yace " Ammien Maleek meke faruwa ne ? . Haka yake kirar mahaifiyar tasa , Kasancewar ya taso tun yarinta ya girma yaji duk gidan haka ake kirar ta da wannan suna wato Ammien Maleek...shi yasa shima yake kirar ta da wannan sunan ...ɗago da dara daran idanun ta Ammie tayi na Fulani zuryaan don sau tari wasu cewa suke kaman ba ita ta haifi Maleek ba ,saboda shi baƙi ne choco , gata ita koman ta na Fulani ,shi kuwa a tsaye yake ga cikar kamala bakyace ya haɗa wani abu da Fulani ba. Sai dai kawai gargasar jikin sa dana kan sa...da kuma wanda take tarawa da sunan gemu kaman gemun mufti menk😂. Maleek Mufeeda haihuwa tayi kuma ta jefa yaron a Rijiya. 

Bai nuna ko shock ba ,fache kallon Ammien yayi yana cewa " Kina so ne a ciro yaron yanxu Ammien Maleek?. Eh mana Maleek rai ne Fah?. Juyawa yayi kai tsaye yana nufar rijiyar...Wanda hakan yasa hajiyan ƴaƴaye fiddo da idanun ta na tsufa don tasan yanda Maleek kejin maganan Ammien sa ko huta tace ya faɗa zai nufa ya faɗa ba tare da ya tambayeta dalili ba. Au Yanxu Uwar Maleek mijin zaki kashe mun? Ki dakatar dashi kar ya shiga rijiyar nan ,akan wani ɗan kyukyuyo. 

Kamin Ammie tayi magana sun ga Maleek yayi cikin rijiyar ne...wanda samarin da yara matan gidan ɗaura hannu sukayi akaaaaa...nan kawai su Mareeya aka hau zubewa a sume da Fatima. Hjyn Yaƴaye kuwa tuni jinin ta yahau ,faɗi take Ku kira mun alh Sa'idu . Ina  Alh.Bukar???.....


Wannan na fara gino maku farkon tafiyar ne yanda zaku gane inda muka sa gaba.... Mun san Asalin Maleek da kuma waye shi...sai dai bamu san chakalkwalin hargitsin dake a gaba ba...don haka nake cewa bayan wasu shekaru...


****


Tafe take tana faɗin ayyara iyee alagido alagido alagido babu....ke indorama! Indorama!! Taji ana Kirar ta , kaman duk duniyar ita ce kaɗai ake ambato duk hayaniyar wurin sunan ta kaɗai ke amsa kuwa ,duk da kasancewar a kasuwar garin tasu take... Sanin da tayi kirar ba na lafiya ba ne don aika aikan babba take yi yasata yin banza...kuma kasantuwar tasan laifin da tayii. Yasata saurin cigaba da ƙwasar tattasai shambon tana zubasu a ɗan ƙwalin ta...kamin mai shambon ya ƙarako inda take...ta wani irin rugawa a gujeee ....kama kai malam idika yayi yana faɗin Shikenan shegiya ta gudu...ta gudu . Taro ta mutanen kasuwan suka fara ƙoƙarin yi amma inaa tuni ta felle...wanda malam idika cewa yake " Shegiyar yarinya gudu kaman barewa , ta zama mana tururuwa don fitina.badaman mu shanya kayan yaji zata taho ta tattara taje gidaje tana sayarwa da kayan haramun...me ƙyaun ɗan maciji.... Gudu take fallawa bata ko kallon gaban ta , haka take tsallaka faka fakan manyan titin wannan ƙauye na pambegua...



***



*Naji comments naku Always Ina gdy . Allah yabar ƙauna. Ƙuyi haƙuri ba posting da yawa , aiki yayi mun yawa a wannan satin . Ƙuyi haƙuri da wannan .kar ku manta share plz🙏*



*AUNTY MMN TEDDY*

*08081202932*

Post a Comment

0 Comments