_🕊️ƘWARTON MANYA!!🕊️_
_(SABON TAKU)_
_#Rmntic#erotic#Xx#Cmdian story_
Free page
001
*AUNTY MMN TEDDY*
_Assalamu alaikum mutanena da ƴan uwa musulmai baki ɗaya ,Ni ce taku Har kullum Mmn teddy Mai yi maku fatan alheri tare da godiya ga soyayyar da kuke nuna mun ,har yau ina ƙara godiya , musamman yanda kuka nuna soyayyar ku ga wannan littafi nawa da na fara shi wato YAH SALAAM! ƙwarai naso Nayi wannan labari don faɗakarwar da abin dake ciki na Rayuwar mu a yau!. Sai dai ƴan gutsuri tsoma ,wanda basa gani suyi shiru , wasu ma sun biyo NI da maganganu marasa daɗi duk akan wannan littafi da na fara na YAH SALAAM! Aƙwai Wanda tace Nan ba hanya na bane mai zai sa insa sunan Yah salam, maganganu dai gasu nan , wai nice Queen of Romance🤦♀️ , to any way ba damuwa , nace Yah salam ban Tsira ba , wannan yasa Ni sauya sunan labarin zuwa ƘWARTON MANYA SABON TAKU! , Abun har mmki yake bani badai kaji irin wannan gutsiri tsoman a bakin makaranta ba sai dai ƴan uwa na marubuta bdmw na gode! Yah salam Suna ce ƙawai aka sauya. Ke kuma mai ce mun Queen of Romance ,lambar da kika bani kenan to na gode ,na amsa da hannu biyu Allah yasaka da alheri ,kuma don kin bi bayana kin zageni kije keda Allah ,mu zagi baya sauka a jikin mu ,sai dai ya faɗa ƙoƙon maƙiya...masoya na ina ƙara baku haƙuri da sauya sunan labarin da nayi ,kusani labari na nan sunan ce kurum ta sauya zuwa ƘWARTON MANYA sabon Taku!._
Daga Marubuciyar:
1-Walijaam
2-Habibi da'iman
3-Gidan ƙwarata
4-Siyasata
5-Ƴar Aikina
6-Ƴar waye!
7-Bafullatanan ruga
8-kawaliya
9-Ƴar maula
10-Bintoto
11-Ƙwarton manya!
12-Taɓarah
13-Zuma da maɗaci
14-Ƙwaryar sama
15-My lady boss
16-Gidan Zaurawa
17-Dijama ƴar Fulani
18-Ƙwarton manya sabon Taku!
_Littafin na kuɗi ne Regular payment ₦300 vip group₦500 special₦1000...Zaki iya turo da katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932...ko kuma ki tura kai tsaye ta wannan account details...6037312299 Mohammed Aisha keystone bank...sai ki tura shaidar ki ta wannan WhatsApp number 08081202932_
Zaune duka ƴammatan gidan suke a falon kowaccen su hankalin ta yakarkata ma kallon ƙatuwar tv plasma dake maƙale a tsakiyar ƙayataccen falon. Duk ka kallo ɗaya zaka masu ba zaka so ka ƙara yi masu na biyu ba,duba ga shigar dake jikin su ko wacce bana ƙwarai. Kusan su baƙwai 7 ne a tsakiyar falon ". Kuma ko wacce baligar mace ce budurwa wacce takai ta kawo ,babu ƴar ƙasa da shekara ashirin 20. Ihun da suka saka ba natsuwa ne yasani kai idanu na ga Tv ɗin dana ga gidan dambe ake haskowa. Sunan Maleek shi ne naji suna kira suna ihu...Wanda ɗifff suka ji an tsaida Tv. Juyowa duka suka yi suna kallon fuskar Ammie wanda ta haɗe girar sama da ƙasa , har huci take yi na jin zafiii...wanda cikin wani irin murya ta mace mai kamewa ta fara masu faɗa da cewa " Wannan wani irin shashanci ne? Yanxu har abun faharin ku ne ,kuma jin daɗin ku ace ɗan Uwan ku ,wanda ya fito a wannan babban gidan na Ɗan Malli yake wasan dambe kuku jin daɗi?? Meke da munku Hadiza? Fatima ,Nasha'atu duka ina sauraren ku....shiru duka suka yi sai dai idon su duka na akan na Ammie Rabi wanda babu alamun kunya ko damuwa da maganan nata. Hadiza ce wacce take babba a gare su ta buɗe baki zatayi magana nan Ammie ta ɗaga mata hannu tana dakatar da ita.
“Shiru Hadiza tayi kamin suji Muryar Maman Fatima tana cewa " Ammien Maleek Ki rabu da wa'annan shashashun yaran! Mu duba halin da Mufeeda ke ciki , haihuwar Fah yazo yanxu ya kamata mu kaita asibiti....wani kallo Ammie ta watsa masu Hadiza kamin ta girgiza kai tana mai kauda wani abu da ya danne mawa ƙirjin ta da cewa " Wata rana zakiyi nadaman Abubuwan da kukeyi,amma Bama maku fata,a kullum fatan mu shine Allah ya shirya mana ku ,muga an wayi gari babu kowa cikin gidan kowacce tana ɗakin mijin ta.
“Ki rabu dasu kawai , wallahi na gaji da iskancin da suke da yawon ta zubar...yanxu Fah jiba , Mufeeda ƴar uwar suce,tare suke yawon iskancin su har taje tayo wannan cikin da bamu san uban sa ba. Amma su kallesu hankalin su a ƙwance kallon damben Abdul Maleek suke yi ...shima muna masa fatan shiriya don ba haka mukeson mu gan shi ba”. Mama Rabi tayi maganan tana nuna tsananin ɓacin rai ga yaran nasu. Juyawa Ammien Maleek tayi tana bin bayan Mama Rabi da a zuciyar ta tana faɗin duka babu ɗaya da mukayi Sa'a. Wannan wacce irin jarabawa ce oh Ni YAH SALAM! .
“Fitar su Ammie da Mama Rabi yasa su Hadiza kallon juna , Fatima ce takai hannu tana shirin ɗaukar Remote controller ta cigaba da kallon damben Abdul Maleek , Hadiza ne tayi saurin cewa " Kee bari kar ki kunna. Kinga Fah su Mama Rabi ko nisa basu yi ba ,tayaya zamu kunna kallon damben ?'. Kai Yah Hadiza wallahi naso naga yanda Bro Maleek zai ci uban wannan shegen ya wani fito ciɓusss ² kaman mai jin kashiiii....Dariya suka sheƙe dashi , Hadiza na cewa " Kee Fati ai kin ƙanina Maleek ƙarfi ne dashi ,kin san dole shi zaiyi nasara ,don bai taɓa dambe ba wai wani yaci galaba a kan sa...kullum he is the winner". Mareeya ce da sai yanxu tayi magana duk abun da suke ta katse su da cewa " That's why a koda yaushe nake Son shi ...Nifa su Ammie sun kasa ganewa ne , sun ce mun ƙi Aure. To nidai gaskiya Maleek nake jira. Kike jiraaaa??? Fatima tayi maganan tana mata wani irin kallo!
Ehh' shi nake jira. Taɓ aiko anji haushi ,ace kina gaba dashi kin girma masa , kin basa kusan shekara biyar Kizo kice wai kina Son shi??? To Ni nake Son Bro Maleek kima cire mawa Ranki eheee. Ke Ni sa'ar wasan ki ce kike faɗa mun wannan maganan?".
Wasa kuma na nawa Yah Mareeya kin manta tare muke zuwa yawon dadiron mu?. Miƙewa Mareeya tayi cikin fushi tana shirin damƙo fatima wacce take ƙarama a cikin su! Hadiza ce tayi saurin tare ta tana cewa " Haba wannan wani irin abu ne baiyi ba gaskiya! Meye na faɗa a dai dai wannan lokacin? Gafa Mufeeda can rai a hannun Allah mutuwa ko rayuwa ɗan zina zata haifa. Kama ta yayi ku tashi muyi sallah a yi mata addu'ar sauka lafiya ba mu tsaya faɗa akan ƙaramin ƙanin mu ba.
Sha'awanatu ce tace " wallahi nima haka na gani , yaron da bai da kirki sam bai ganin mu duka a yayyun sa ...sai rashin mutunci da tijara..yanxu dai wacce ce a cikin mu tayi sallah a ƙwanakin nan don tafi mu kusa da Allah ita ya kamata tayi sallahn yanxu ta yi mawa Mufeeda addu'a....
Shiru falon ya ɗauka ,don ko wacce rabon ta da Sallah ta manta...babban magana Hadiza tace tana kallon Hafsa kamin tace " Ni rabon da nayi sallah na fi wata uku Wallahi. Kefa Hafsa! Hafsa ne ta kallesu tana cewa" Ai nima na manta...wai yanxu duk cikin su Yah Fu'ad da su Yah judaid Waye yayi mawa Mufeeda wannan cikin ? Ko wa yaƙi faɗa? Kuma fa kinsan Mufeeda bata sex a waje da kowa ,a gida kaɗai take yi dasu Kuma yaya ne.
Sha'awanatu ce tayi zaraf don duk ta fisu tsiwa tace " Wallahi haka ne , amma jiba suna can Apartment ɗin su suna cigaba da iskancin su , da Rahma wacce bata da kishin kai , Mufeeda na naƙuda ita tana can wurin su suna cin ta ƙwaƙular ta sai kun mata Raga-raga ta dawo shigar ruwan ɗumi tirrr...tashi ki kira mana wancen ƙaramar ƴar iskan. Hadiza tayi mawa sha'awanatu Magana ,wanda cikin sauri ta miƙe tana cewa Bari na taso ƙyeyar banza. Tayi maganan tana fichewa daga falon tare da barin su Hadiza suna shawarar wacece zatayi sallah a cikin su.........
***
Kaman ko yanda suka faɗa haka yake ,don su Fu'ad ne akan Rahma maza su kusan 9 a ɗaki ɗaya...kowa ya gama sukuwa akan ta yajah baya ɗan uwan shi ya duƙufa...yanzu su biyar suna zaune a falon masu shan barasa nayi masu kunna sigari nayi ,haka masu shan maganin ƙarin ƙarfin sha'awa na shaaa...ita ko Rahma tana can Fu'ad da Junaid , Suhaib na akan ta ,wannan idan yayi yayi y zare Hjy babban sa yaba ɗan uwan sa gyefe. Kai da gani kasan durin ta yana buƙatar tallafi. Magana sha'awanatu keyi cikin ƙara ji don tayi ta maganan a banza duka basa a hayyacin su ...wannan yasata muɗe murya da ƙarfi tana faɗin my booooo wato brothers , Dama haka suka saba kirar ko wannensu .
Fu'ad ne ya juyo yana raba jikin shi dana Rahma yana wani irin murmushi ta bariki da duniya tare da lasar laɓɓar sa na ƙasa na tacewa kamin ya kashe mata ido ɗaya yana sosa ƙyeyarsa tare da cewa " Sha'awanatu sha'awanatu , Wallahi sha'awar ki nake... Kallon sa tayi tana girgiza kai tare da cewa " Booooo Mufeeda Fah? Mufeeda ³ Sunan da take ambatar masa kenan cikin ɗaga murya...wanda hakan yasa su duka dakatawa daga masha'an da suke yi suna kallon ta.... Muryar Junaid taji yana cewa " Mufeeda what?? Ba naƙuda take yi ba? Allah ya sauke ta lafiya !.
Wannan wani irin ƙwarton ci ne? shine kalmar da ya fito daga bakin Sha'awanatu.....
Tirƙashiiiii kaɗan kenan daga cikin baɗalar dake wannan gida....da ma sauran chaƙwakiya a gaba ,don baa fara komai ba tukun....masoya ina jirar ganin share share ta ko ina 🙏💃
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
_(QUEEN OF ROMANCE🤦♀️😂)_
0 Comments